LABARAI/NEWS

Film din Indian da Rahama Sadau tayi ya fito yanzu yanzu matan kannywood sun girgiza

Film din Indian da Rahama Sadau tayi ya fito yanzu yanzu matan kannywood sun girgiza

Film din Indian da Rahama Sadau tayi ya fito yanzu yanzu matan kannywood sun girgiza

Rahama sadau ta wallafa hakanne a shafin ta na instergram inda tace an saki Film din kuma wasu daga cikin abokan nan aikinta na chan kasar Indian suka tayata murna musamman babban abokinta acikin Film din me suna Ali inda yace ina tayaki murna da fitowa acikin film din India

Sai kuma wasu a nan Nigeria kamar masoyanta suma duk suntayata murna

Sai dai ana ganin jaruman mata na kannywood hakan ba lallai yayi musu dadi ba duba da yadda jarumar tasha gabansu a harkar Film

Amma wasu na ganin haka babbar nasara ce ga su kannywood din tinda har aka samu wata daga cikin jaruman su wacce tayi amfani da gogewar data samu a anan har kuma ta tsallaka wata kasar domin aiki a ma aikatar shirya fina fina

Daman dai jarumar kowa yasan ta da kwarewa wajen jin yaran India hakan yasa batasha wahala ba wajen yin film din

Har kungiyar kannywood ta baiyana jin dadinta akan hakan amma wasu kuma na ganin matan kannywood din ba lallai suji dadin hakan ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button