Film haram ne ; Dr Hussain Kano ya caccaki yan iskan matan TikTok

Film haram ne Dr Hussain Kano ya caccaki yan iskan matan TikTok kan yadda suke kokarin lalata kafar da bidiyoyin iskan
Dr Hussain Kano dai matsakaici malami ne mai wa’azi musamman a kafafen sada zumunta irin su TikTok, Instagram, Twitter da dama sauran su.
Dr Hussain ya magantu kan yadda yan iskan ke cigabada karuwa a kafar sada zumunta na TikTok lamarin da ke cigaba da haifar da matsaloli da dama
Wannan yasa matsakaici malamin magantu kan irin illa da wannan kafa ta TikTok zata kawo a kasar hausawa ko kuma ta kawo duba da yadda matan hausawa suka dauki kafar da muhimmanci
Malamai da dama suka cigaba da magantuwa kan wanna kafa biyo bayan yadda ta kasance karfe karya ga matan hausawa
Wallafa bidiyoyin banza a kafar ta TikTok ya zama ruwan dare musamman ga matan Arewa harma da na kudun don samun mabiya ko kuma kudi