Latest Hausa Novels

Sana’ar crypto ko kuma Online business shine zai baka chikakken yanchi wato financial freedom 

Sana’ar crypto ko kuma Online business shine zai baka chikakken yanchi wato financial freedom

Kana daga gida ko office din ka zaka dinga making na kudade ba tareda tsangwama daga kowa ba

Ba ruwanka da korafin ka makara baka je aiki ba ballantana a hukuntaka don kayi fashi

Ba ruwanka da da tsananin sanyi ko zafin rana ko kuma damina ta hana ka fita neman abinchi

Babu wanda zai sa maka ido akan kashe kudinka domin kai ba yaron kowa bane ba a qarqashin kowa kake ba

Babu kai babu fargabar wata yayi nisa ko wani zai zabtare maka albashi ko kuma idan an koreka a aiki ya zakayi

Ba ruwanka da bauta akasan wani wanda bai san komai ba sai lafiyar ka Ko wani bare wanda ba dan kasarka ba ya wulakanta ka ya take maka yanchi saboda kana aiki a company dinsa

Zaka samu yanchi kuma ka dogara da kanka harma ka taimaki wasu

Sannan zaka samu chikakkken lokachin kanka na ziyarar duk inda kaso da zagayawa inda kaga dama

Wayar ka itace office dinka itace kasuwar ka itace wajen aikinka

Rayuwa tayi wahala aiki yana wahalar samu hatta aikin karfi kuma Aiki guda daya a yanzu indai b qwaqqwara bane sai hakuri ko kasuwanchi ko na albashi duk an takure mutane kasuwanchi ba chiniki kaya suna ta tsada albashi kuma tun kafin yazo har an gama lissafa shi wani ma sai an chi bashi kafin wata ya kare

Me zai hana muyi wa kanmu tanadi abun da muke samu mu dinga ware wani abu komai qanqantarsa muna investing a crypto domin zuwa gaba

Idan har muna zuwa aiki ko kasuwa idan muka hada biyu da kasuwanchin zamani wato crypto lallai zamu ji dadi

Bamu ce a watsar da harkokin da akeyi ba amma dai a shigo a nemi ilimin crypto da sauran kasuwanchin yanar gizo

Domin a kara samarwa da kai hanyoyin shogowar kudi

Mu dai fafutuka muke…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button