Videos

Fitattun matan kannywood mata da suka daina yin film lokacin da ake yayinsu

Fitattun matan kannywood mata da suka daina yin film lokacin da ake yayinsu

Da yawa wasu jaruman basa amfani da damarsu wajen sanin abinda ya kamata domin idan kuka kalli duk wata jaruma wacce take kan yayinta zakuga tanada tarin masoya wasu suna sonta dan Allah wasu kuma saboda wasu dalilai sannan kuma akwai manyan mutane wanda saboda aure suke kaunar su amma su kokadan babu ruwanasu kawai sun yaza ayi su samu kudi duniya ta kara sani su suke wanda kuma hakan tunanine marar kyau

Su dai wa’yannan jarumai da kuke gani sunbar sana’ar film a likacin da ake tsaka da kaunar su kuma duniya take yi dasu amma suka zabi rayuwa irinta wa’yanda mata masu daraja da kuma suke yi wanda kowa yasan duk wata mace mai kima da daraja aure yafi mata komai acikin wannan rayuwar wacce bata da tabbas

Wannan damar babu wata jaruma acikin kannywood da zata ce bata taɓa samun ta ba karya take domin Allah ya basu kyau na fuska da kuma na jiki wanda duk wani da namiji yana bukatar mace irin wannan saboda haka suke samun tayi na aure amma kuma basa ra’ayin hakan

Su kuwa wa’yannan jerin jaruman da kuke gani sunyi amfani da damarsun wajen yin aure a lokacin daya dace wanda a yanzu jarumai mata basa kaunar wannan abun har sai sunga tsufa ya fara zuwar musu sai kuma su fara kame kame

Kowa Yasan babu wani waje dayafi dacewa da ya mace irin gidan mijinta dokin ananne take da damar yin komai batare da anci mata fuska ba ko koma an anzargeta da wani abuba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button