Islamic Chemist

Ga wata sabuwar hanya mafi sauki da zaku kara girma da tsayin azzakarn ku domin biyawa matan ku bukata yayin saduwa

Ga Maza: Ga wata sabuwar hanya mafi sauki da zaku kara girma da tsayin azzakarn ku domin biyawa matan ku bukata yayin saduwa.

Tta ma wannan hanya ce mai saukin gaske da Namiji zai karawa azzakarin sa girman, wato kara kauri da tsawon azzakarinsa, abubuwan da mutum zai tanada sun hada da, Albasa zuma da garin habbatus saudah da kuma garin fijil.

Idan ka sami wadannan abubuwan yadda zaka hada su shi ne, da farko zaka malkada albasar ka bayan ka gyara ta, sai ka zuba ta cikin ruwan zuma ka gauraya su wuri daya sannan sai ka dora a wuta ya dafa su, amma sama sama sai ka sauke.

Bayan ka sauke sai ka zuba garin habbatus sauda da na fijil cikin hadin na albasa da zuma ka gauraya su sosai, ka tabbatar da sun gaurayu.

Wannan hadin zaka dinga sha babban cokali kullum da safe kafin ka karya kumullo, in sha Allahu zaka yi alfahari da mu.

Muna kira ga masu bibiyar wannan shafin namu wajen su kula da lafiyar su musamman ta fuskar jima’i sabida yadda ake samun korafe-korafe wajen mata game da matsalar rashin biyan
bukata daga wajen maza.

Kuma masana da yawa na danganta hakan ta fuskar raunin mazakuta, don haka a yau mun kawo muku hanyoyun yadda zaku kara girman azzakarin ku a saukake. Allah yasa mu dace ameen.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button