NEWS

Ganduje ya bukaci tunubu da ya Kori Rarara daga kwamitin Neman zaben sa biyo bayan Kiran sa dayi da HANKAKA

Yanzu yanzu lambar dayan Kano Abdullahi ganduje ya nemi da a cire dauda kahutu rarara daga cikin kwamitin Neman zaben Dan takarar shugaban kasa a karkashin jamiyyar APC

Ganduje Wanda ya kasance gomna Kano tun shekarar 2015 Kuma suke tare da rarara ya bayyana Hakan ne bayan da rarara ya sauya Wanda zai zaba a gomanan jihar ta Kano a zabe Mai zuwa

Alaqa dai na cigaba da yin tsami tsakanin gomnan da mawakin inda ko a sabuwar wakar mawakin ya kira lamba daya ta Kano ga wani suna Wanda ya matukar bawa mutane mamaki wato HANKAKA

Sai dai Kuma wannan Abu da rarara yayi na wani abun mamaki bane yo bayan yadda a baya lokacin da suke tare da gomnan Shima yake Kiran wasu da sunayen banza

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button