ylliX - Online Advertising Network Ganduje ya kama mubarack kan zargin Bata masa suna a kafar TikTok - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

Ganduje ya kama mubarack kan zargin Bata masa suna a kafar TikTok

Ganduje yasa a kama mubarack kan zargin Bata masa suna ta hanyar wallafa Wani fefan bidiyo a shafin sa na TikTok

Mubarack dai ya wallafa Wani fefan bidiyo a shafin sa na sada zumunta na TikTok Wanda ke dauke da tsantsar cin mutunci ga lamva dayan jihar Kano

Wannan yasa lamba dayan jihar kano ganduje ya Bada umarnin kama mubarack tare da sama masa gurbin a gidan gwaran Hali da tarbiyya

.Jim kadan bayan Bada umarnin da ganduje yayi Al umma da dama a shafin na TikTok suka fara fitowa don bawa lamba dayan jihar ta Kano hakuri kan abunda mubarack yayi

Duk da hakuri. Da Al umma da dama sukayi wannan Bai sa lamba dayan jihar kano ganduje yin afuwa ga mubarack ba inda ya cigaba da zaman sa a gidan gwaran Hali da tarbiyya na Goran dutse

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button