Videos

Gasar kyau Tsakanin Niger 🇳🇪 da Nigeria 🇳🇬 matan kannywood sunci kofin zinare

Gasar kyau Tsakanin Niger 🇳🇪 da Nigeria 🇳🇬 matan kannywood sunci kofin zinare

Wannan gasar dai anfarata ne acikin wannan Shekarar wanda kuma abin yayi matukar kayatarwa wanda kuma zai kara hada kan wa’yannan ƙasashen biyu ƙasar Niger da kuma kasar Nijeriya wanda kowa yasan tun shekarun baya yadda wa’yannan ƙasashen sun kasance Aminan juna balle yanzu yadda aminanta ta kara kulluwa

Wannan gasar tayi matukar daukar hankali wanda akaji cewa tun farko daman ana yin wannan abu da alaka ta cigaba ta yadda yanzu tayi nisan da anzama kamar uwa daya Uba daya saboda yadda suke kusanci da juna

An bayyana yan matan Najeriya a matsayin wa’yanda suka lashe wannan gasar ta kyau wanda wasu ke ganin kamar akwai lauje cikin nadi bayan da kowa yasan yan matan Niger yadda suke da kyau yashe za’a hadasu da yan matan kasar Nigeriya wanda sam babu hadi

Yanzu dai bakin alkalami ya riga ya bushe inda an bayar da kyauta wanda suka lashe wannan gasar wanda kuma matan kannywood sune wanda sukayi gaba da wannan kyauta kuma sun bayyana yadda suka ji dadin wannan abu kuma sukayi matukar farin ciki da hakan

Daga cikin matan kannywood wanda suka shiga wannan gasar akwai jaruma Rahama sadau da ummi Rahab sai kuma jaruma momee Gombe dadai sauran manyan jarumai masu lokaci acikin wannan masana’anta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button