ylliX - Online Advertising Network gaskiya a kwai matsala Amurika ta umarci mutanen da ke Abuja su fece daga cikin garin - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

gaskiya a kwai matsala Amurika ta umarci mutanen da ke Abuja su fece daga cikin garin

GASKIYA AKWAI MATSALA

Gwamnatin Amurka ta umarci mutanenta su fice daga Nigeria musamman birnin Abuja saboda fargaban abinda zai faru na harin ta’addanci

Sannan Amerika ta dauki matakan tsaro masu tsauri a ofishin jakadancinta dake birnin tarayya Abuja, kuma ta hana wasu manyan jami’anta na Diplomasiyya fita gurin aiki

Tun bayan fitar da rahoton Amurka cewa ‘yan ta’adda zasu kaddamar da munanan harin ta’addanci a Abuja na shiga cikin damuwa da tunani da kuma bincike

Duk da dai abin kunya ne ga hukumomin leken asirin Nigeria ace sai wata Kasace zata fada mana matsalar dake tunkarar mu, amma na tabbata Amerika tana da dalilinta mai karfi, kuma ta hango wani abu a zahiri

Kuma na fahimci an kawo ww shugaba Buhari rahoto na karya akan wannan batun ya hau ya zauna a kai

Idan Allah Ya kaimu gobe zan haskaka mana abinda bincike na ya gano game da rahoton Amerika akan matsalar tsaron mu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button