Videos

Gaskiya ku jinjinawa Adam a zango irin wannan abubuwan da yake yi sai dai Allah ya biyashi

Jarumi adam a zango badaganba Indai wajen halin kwarai ne da kuma taimakon al’umma da ya’yan talakawa babu wani jarumi dazai daga hannun yace ya fishi irin wannan halin koda a shekarar data wuce shine wanda yafi duk wani matashi taimako acikin wannan kasar

Anga jarumin ya dauki ya ware Naira miliyan arba’in domin taimakawa yaran talakawa akan harkar karatu kuma hakan ya burge mutane hatta gwabnati sai da ta bashi lambar yabo da kyaututtuka

A yanzu ma ya kara wani abin ayaba masa inda ya taimakawa wata mata da dankareran gidan sakamakon marayu da take dasu kuma hakan ba karamin farin ciki yasa wannan mataba ba

Anjiyo matar tana yi masa addu’a cewa Allah Ubangiji ya kara daukaka shi ya kuma kiyaye shi ya kara masa arziki hakika kowa zai so wannan addu’a amma sai kayi aikin kwarai ake samunta

Anyi kira ga sauran jarumai dasuyi koyi da abinda wannan jarumin yake yi wajen taimakon al’umma shi yasa kullum yake mara samun masoya da kuma cigaba inda akayi ittifakin cewa tafi kowa masoya a masana’antar kannywood

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button