Videos

Gaskiya ta fito Asiri ya tonu Fatima Ali Nuhu ta bayyana gaskiya

Gaskiya ta fito Asiri ya tonu Fatima Ali Nuhu ta bayyana gaskiya

Akan maganar auran mawaki hamisu breaker da kuma Fatima yar gidan jarumi Ali Nuhu wanda dake ta yamutsa hazo wanda kuma idan mutane yana kai kowa lokaci kawai yake jira duniya ta dauki haramin saboda martabar wannan mawakin a idon yan mata da samari ta yadda yake nishadantar dasu

Yanzu dai ana ganin kamar hannun agogo ya koma baya tunda maganar na neman tarwatsewa akan wannan auran domin anga mawakin ya fara jan kafa akan sha’anin auran ko kuma matsalar badaga shi bane

Rahotanni da suke fitowa daga baya baya sun nuna kamar wannan maganar ta auran ta rushe domin babu wani sabon labari wanda yake nuna cewa za’ayi wannan auran nan kusa

Mutane kuma sun fara surutai inda wasu ke cewa ya yaudari wannan yarinyar wasu kuma na ganin Kamar sune ta bangaren Ali Nuhu suka yaudari mawaki hamisu breaker ko sun samu wanda ya fishi kudi kuma suka manna masa

Yanzu dai lokaci ne kawai zai tabbatar mana da haka tunda daman ba’a sa ranar bikin ba kawai dai ankai kudi wanda mutane sun zaci abin yazo daf

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button