Gaskiyar malam ya fada akan fati washa da sani Ahmad wai matar sace

Gaskiyar malam ya fada akan fati washa da sani Ahmad wai matar sace
Wani malamin yayi wata magana wacce ta bawa mutane mamakin ganin yadda malamin yasan yadda abubuwa suke gudana akan jarumai mata na kannywood saboda mutane sun zata babu ruwan malamai da irin wa’yannan abubuwan
Malamin ya kalli wani bidiyo na fati washa da kuma mawaki sani Ahmad yadda suke wata waka shi yasa abun ya bawa wannan malamin mamaki domin yadda yaga suna wani abu shi kuma yadda ya dauka shine dole mata da miji ne
Domin babu wanda zasuyi irin wannan yanayi matukar ba mata da muji bane domin yanayin abin nasu yayi matukar kyau shi yasa abin ya kayatar dashi
Fati washa jaruma ce babba a cikin masana’antar kannywood domin yanzu tana sahun gaba gaba acikin jarumai masu kudi da kuma suna wanda yanzu haka ma tana chan kasar waje domin yawon bude ido
Sai kash malamin ya kwabsa tunda baya gane film da kuma gaskiyar magana daga kallon bidiyon waka sai ka dauka gaske Allah ya sawake