Gfresh ya tsoma baki kan rikicin da yaki ci yaƙi cinyewa tsakanin murja da A’isha izzar so

G fresh ya shiga cikin rikicin murja da A’isha izzar so/ kama Abba gida gida Abis Fulani
G fresh ya shiga cikin rikicin da yaki ci yaƙi cinyewa tsakanin murja da A’isha najamu watoh A’isha izzar so wanda suke cigaba da yi tsahon dogon lokaci
Murja dai da A’isha najamu ja cigaba da Musayan yawu tsakanin suunda suke cigabada yin adawa da junan su wanda hakan ke daukar hankalin mutane
Biyo bayan yadda suka dauki tsahon lokaci ba tare da wani ya saka masu baki ba ,gfresh ya bayyana ra’ayin sa kan wanna rikici na su
Rikicin dai ya samo asali ne tun bayan da A’isha najamu ta nuna bacin ranta kan yadda murja ke samun magoya baya fiye da ita duk da kasancewar ta jaruma a masana’antar kannywood
Hakan ne dai ya fara hura wutar rikicin tsakanin su wanda har yanzu suke zaman manja da juna su