Islamic ChemistGirki Adon UwargidaLABARAI/NEWSNishadi
Trending

GUZIRIN MA’AURATA


🌈💞 GUZIRIN MA’AURATA💃🏻🔞

FITOWA TA 46.


DOMIN MA’AURATA KADAI
.
(1). Idan kana fama da matsalar RAUNIN MAZAKUTA, Ka samu ruwan albasa ka hada da ruwan Tumatur mai kyau sosai. Sannan ka sanya gishiri ‘dan kadan.. Ka gauraya ka shanye. Minti talatin kafin saduwa da iyali. in sha Allahu za’a yaba.
.
(2). Idan kana fama da natsalar QARANCIN ‘YA’YAN MANIYYI (LOW SPERM COUNT) Ko kuma rashin gamsar da iyali sosai, to ka nemi Garin Fijil da Garin Si’itir cokali guda-guda. Ka zubasu cikin Ruwan albasa wacce aka matse.
Ka samu ganyen zaitun mai kyau, ka dakashi sosai. Ka zuba cokali guda acikin wancan hadin. Sannan ka zuba Zuma aciki.
Wannan yana Qara ma Namiji kuzari sosai. Zakayi mamaki in sha Allahu.
.
(3). Ka samu furen dabino ka nikashi ka rika zubawa cikin ruwan zuma kana sha tare da garin chitta.
In sha Allahu zaka samu wani irin sabon Qarfi.
.
MAI DA TSOHO YARO SAURIN INZALI DA RASHIN KARFIN MAZAKUTA
.
(1). wannan hadin in kika yiwa mijinki ko kuma yayi zai sha mamaki don kuwa sunansa MAIDA TSOHO YARO ~1-habbatul baraka giram dari kwatankwacin karamin cokali 100 na garin habba wato habbatussauda
~2-man zaitun giman hamsin 50.
~3- luban mai laushi shima giram 50.
~4- jirjir nikakke girman 50.
~5- man albasa girma 20.
~6- karas ruwan karas rabin kofi sai liter 3 na zuma mai kyau za’a dama su a dora akan wuta mai zafi sosai a rinka juyawa sama-sama sai a sauke a rika sha karamin cokali da safe bayan kaci abinci da kuma dare ka jaraba shi zaka sha mamaki insha Allah.

Allah ta'ala yasa mudace

:
_©​​✍🏽 ​​Sadeeq Ñagogo{βluñgu}​​​​

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button