LABARAI/NEWS

Gwamnatin Jigawa Ta Raba Wa Mata Tallafin Akuya Da Bunsuru 4,050 Don Kawar Da Talauci

Gwamnatin Jigawa Ta Raba Wa Mata Tallafin Akuya Da Bunsuru 4,050 Don Kawar Da Talauci

Gwamnatin Jihar Jigawa ta raba wa mata akuyoyi guda 4,050 a don karfafa musu gwiwa da kawar da talauci.

Wannan shine karo na uku da gwamnatin na Jigawa ke yin rabon akuyoyin inda ta ce rabon na baya ya haifar da da mai do.

Hasina Muhammad Abubakar, matar
gwamnan Jigawa ta ce wasu jihohi da kungiyoyin kasa da kasa sun fara koyi da tsarin.

A cewar rijistan rabon kudin, sama da talakawa mutum 167,620 ake sa ran za su samu rabonsu cikin N1.6 billion.

Rahoton ya kara da cewa mutane sun tafi wajen da katunansu domin karban kudi.

Ku Cigaba Da Bibiyar Mu Domin Samun Sahihan Labarai Ku Bayyana Mana Ra’ayoyin Ku

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button