ylliX - Online Advertising Network GWANIN BAN SHA'AWA: Yadda ƙananan yara suka gudanar da maulidin manzo a Zariya. - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

GWANIN BAN SHA’AWA: Yadda ƙananan yara suka gudanar da maulidin manzo a Zariya.

GWANIN BAN SHA’AWA: Yadda ƙananan yara suka gudanar da maulidin manzo a Zariya.

 

“Wani abun ban mamaki na wasu ƙananan yara wanda duk cikarsu haifaffun garin Zaria ne jihar Kaduna, inda suka sabunta maulidin Fiyayyan halitta Annabi Muhammadu (SAW).

“Shi dai wannan maulidin na ƙananan yaran sun saba gudanarwa a duk shekara kamar yadda rahoton hakan ke riskan

 

 

 

Yadda al’amarin maulidin ke tafiya cikin tsari da ƙayatarwa a halin yanzu haka, ganin yadda yaran ke gayyatar yayasu-yayasu Sa’o’in juna daga unguwanni daban-daba domin halartar wannan gagarumin Mauludin.

“Rahoton na cigaba da bayyanawa kamar haka harda gagarumin walima da yaran ke shiryawa bayan kammala maulidin Fiyayyan halitta Annabi Muhammadu ( SAW).

“Wannan maulidin ya gudanane a yau juma’a 11/11/2022 a bakin kasuwanci Zariya cikin wani unguwa da ake kira a unguwar ƙarfe Gidan Hajiya ladi mai waina.”

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button