Videos

Gwanja ya saki sabuwar waka mai suna chass da zata rikita mata

Gwanja ya saki sabuwar waka mai suna chass da zata rikita mata

Mawakin kannywood ado gwanja ya kara zuwa da wata sabuwar mai suna chass wacce ake ganin kamar zarafi waccen wakar tashi mai suna warr Amma fa a ra’ayin wasu mutane suke ganin haka

Wannan wakar da ake ganin zata iya fitowa nan kusa kuma waka ce wacce dagajin yadda ya saki kadan daga cikinta aka tabbatar da cewa zatayi dadi sosai kuma zata rikita samari da yan mata duk da ansan mawakin indai yayi waka ba daga nan ba wajen yadda take shiga zukatan mutane

Har an fara fitar da samfirdin rawar wakar wacce aka ganin tafi ta warr tsari da kuma kyau yanzu yan tiktok ake kira jira domin su dauka kuma duniya ma ta kama

Duk da ana zargin wannan wakokin da yake yawan saki da akwai manufarsa bawai haka kawai yake saki ba saboda idan kukayi la’akari zakuji yadda yake habaici acikin wacce wakar daya saki wanda yasa mutane zarge zarge

Da yawa mutane sun karkata akan cewa da tsohuwar matarsa yake sakamakon rabuwar da sukayi kusan wata biyar da suka wuce wanda har yanzu kuma basu sasantaba muna fatan samun daidaito nan kusa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button