Girki Adon UwargidaIslamic Chemist

GYARAN JIKIN MATA MAFI SAUKI A GIDANKI

Yadda Zaki Rage Zuban Ni’Iman Gabanki (wet discharge)


_A yayin da wasu matan suke kokawa wajen bushewar gaban su saboda rashin ni’ima, wasu kuma damunsu yake da zuba ba kaukautawa. Hakan yasa mata masu irin wannan baiwa suke shiga damuwa saboda yadda a kullum suke jika kamfensu ko kullum suna cikin kunzugu ko suna al’ada ko basu yi.
Shi dai zubar ruwan gaban mace ba yana nufin mace na dauke da wata cuta bace, shi wannan ruwa asali ma yana kare mace daga kamuwa daga cututtuka dake shiga farjin mace. Haka kuma ruwa ne dake bada damar azzakari ya shiga farji cikin sauƙi ba tare da cutar da gaban mace ba.

Haka kuma yana karawa mace daɗi jima’i wanda idan ba namijin gaske ba yana da matukar wahala namiji ya iya jimawa akan macen mai wannan ni’imar bai yi zuwan kai da wuri ba.
Don haka wannan ruwa ne da kowace mace zata yi burin ganin tana da shi. Sai dai kuma yawan sa da har zai rika jika suturan mace yakan saka mata cikin Damuwa.

Wannan matsalar yafi damun matan da basu da aure saboda rashin samun yin jima’i.

Matan masu aure ma da basu samun yin jima’i kamar yadda ya kamata suma suna iya fama da irin wannan yanayin.

Akwai hanyoyin na yanayin da ba sai mace ta sha magani ba zata iya rage Zuban ni’iman kuma bazata cutu ba……
1—– rage shan kayan marmari
2—- rage saqa sha’awa a zuciya. Musamam mara aure.
3—- Yawan cin abinda aka sarrafa da waken soya..

GYARA JIKI
fatan ta yi laushi da sheki
*man zaitun
*lalle
*kur-kur

 • madara peak
  Zaki hade wadannan kayan hadin guri daya, sai ki kwaba su ki shafe jikinki da fuskarki, zakiyi wannan hadin kafin ki shiga wanka. Idan ya bushe a jikinki sai ki murje sannan sai ki shiga wanka jiki yana yin kyau yayi sheki

GYARA JIKI 2
Wannan hadin shi akecewa kafi TURGEWA
*kur-kur
*dulka

 • zuma
 • kwai
  *lemun tsami
  Ki hade su guri daya ki samu ki kwaba kamar yadda ake kwaba lalle, amma yafi kwabin lalle ruwa, sai ki shafe fuskarki
  Idan kuma har dajiki kikeso, sai ki shafa harda jiki
  Bayan (1hr) sai ki shiga wanka zaki ga yadda jikinki zai goge

GYARA JIKI 3
( fata ta yi laushi da sheki)
*lalle
*kwaiduwar kwai guda 3

 • manja cokali 3
  *kur-kur
  Sai ki kwaba su guri daya ki shafe jikinki zuwa (1hr) daya, sai ki yi wanka da ruwan zalla da ruwan dumi ki shafe jikinki da ita sai ki kuma yin wanka

KYAN FUSKA
Sai ki hade su guri daya ki kirba su cikin turmi, ki mulmula ki rinka wanke fuska zaki ga yadda fuskar ki zatayi
1.dettol
2.sabulun Ghana
3.garin zogale
4.farar albasa

GYARA FUSKA
Wanna hadin wanda ya kesa fuska tayi haske da annuri takun Kore kurajen fuska

 • bawon kankana
  A samu bawon kankana sai a rinka goge fuska da shi yana gyara fuska tayi sumul

GYARA FATA
1.Lemun tsami
2.bawon kwai
3.kur-kur
Zaki hade su guri daya ki daka su sai ki rinka wanka dashi fatar mace zata goge tayi kyawun gaske

GYARA FATA
1.ganye magarya

 1. sabulun salo
  Zaki daka ganyan magarya sai ki zuba a cikin sabulun salo ki rinka wanka yana gyara jiki

GYARA FATA
*ganyan magarya
*man zaitun
*man habbatussauda
Ana daka ganyan magarya a zuba cikin man zaitun da man habbatussauda shi ma yana gyaran.

GYARA FATA
*lalle
*garin ridi
Ana amfani da lalle kafin ki shiga wanka sai ki kwaba ki zuba garin ridi ki shafe jikinki zuwa (1) hr sai kiyi wanka

GYARA GASHI
Man zogale
Man kwakwa
Man zaitun
Zaki hade su guri daya ki rinka shafawa a kanki
GYARA GASHI
Man zogale
Ganyan magarya
Kanunfari kadan
Sai ki hade su guri daya ki rinka shafawa a kanki yana sanya tsayin gashi ya kuma yi laushi

 *GYARA KAFA*

Baki ba zuwa wajen wanke kafa madarar kinyi amfani da wannan hadin

 • man shanu
  *man kwakwa
  *man ridi
 • man alayyadi
  Idan kafa tana tsagewa ko tana kaushi da daddare zaki hada wadannan mayamayen guri daya ki shafa a kafa in zaki kwanta bacci daddare sai ki daure da Leda da safe ki wanke da ruwan dumi ki shafa man zaitun da man ridi

MAGANI CIWON SANYI
Duk macen data ke son ni’ima ta tabbatar mata, koda yaushe ta kasance cikin ni’ima to lallai ya zama dole ta magance matsala ciwo sanyi

( TOILET INFECTION)
Domin magance wannan matsala ta samu wadannan kayan
hulba
bagaruwa
habbatussauda
Ki hada hulba da bagaruwa guri daya, ki dafa idan ruwan ya sha iska sai ki zauna a ciki, kuma ki samu man habbatussauda kiyi matsi dashi.

MUNA SAIDA KAYAN MATA KAMAR HAKA

Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace ba allah sarki

Maganin Infection ciwon sanyi, kaikayi, kuraje da fitar farin ruwa Akwai matan da zasu magani ya dauke yadawo karfinsu har ya kare, wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu daceba, to wllh ko sanyi yakai shekara goma a jikinki insha Allah kin sallama da sanyi, wanan maganin mujarrabine angwada kuma anji dadinsa

Akwai na matsi da yake maida mace kamar budurwa, da wacce qaddara ta samesu suka rasa budurcinsu zasu koma kamar wacce a taba saduwa da ita ba

Maganin ni’ima, ina mata sa suke fama da bushewar gaba har taikai mazan na tsangomarsu to akwai ingattacen maganin ni’ima Wanda zaki zaki dinga zuba kamar kankana kuma kin sallama da bushewa indai kinga baki samu ni’ima ba to sanyi ke damunki ko matsalar jinnu…….
.
Maganin rashin sha’awa ko daukewar sha’awwa da gamsuwa, Akwai matan da basa sha’awar saduwa, ko kuma daukewar sha’awa insha Allah zan rabu da matsalar

akwai maganin rashin saurin kawowa (release)
.
akwai maganin Matsanacin ciwon Mara kafin al’ada da kuma cikin al’ada,
.
Ga mai buqata zai iya tuntubarmu ta lambar waaya ko whatapp, za’a iya kaimaka duk inda kake a Nigeria

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button