Islamic Chemist

GYARAN KANKI

✦・ GYARAN・ KANKI ・✦

❀ *HADIN SABUWAR MACE* ❀

kawata kina so ki koma sabuwa koda kinyi haihuwa goma idan kika bari gabanki ya zama kato kamar rami maciji mijinki bazai yarda ya zauna dake ba yaga kofar mutuncinki kamar rijiya saboda fadi idan ba kya so mutumci da darajarki ta zube a wajen maigida saiki nemi magani wanda zai saka gabanki ya tsuke maigida sai yayi da gaske zai shiga yaji kin matse shi.

gamgam dadi sai mace mai gyara jikinta.

     ✾ *RASHIN KUZARI* ✾

wasu daga cikin hanyoyin daza’abi dan magance matsalar rashin ku zari ,rashin karfi hadida saurin kawowa yayin jima’i.

✿ idan namiji yana saurin kawowa maniyi daga yafara jima’i to ya nemi dabino ya bare ya cire kwallayen ya hada da nono ya barshi ya kwana har sai ya fara tsami sai arinka wankewa gabansa dashin.

✿ domin samun karfin gaba kanemi garin habbatus-sauda cokali 1 sannan kasamu ruwan danyen kwai 3 sannan ka gauraya ko soya kada ya gama soyuwa ka rinka ci.

❀ ka samu cucumber(gurji)ka markadashi sai zuma me kyau kamatse a cikin karinka sha zakayi mamaki wajen jimawa kana jima’i baka zubar maniyiba domin karawa samun ingantaccen ni’ima wajen kasamu albasa da kwai guda 2 ka soya albasar tayi ja ta kone sai ka zuba ruwan kwan akai ka juya kada ka bari ya soyu ka
sauke ka kaci.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button