Videos

Hadiza Gabon ita kadai nake soyayya da ita a kannywood cewar Sarkin waka

Hadiza Gabon ita kadai nake soyayya da ita a kannywood cewar Sarkin waka

Maganar da Sarkin waka yayi yasa mutane suke masa kallo cewa ashe shima yana soyayya dadai wasu basa yi masa wannan kallon amma yanzu tunda anji daga bakinsa kowa yayarda dari bisa dari domin ance daman baki shine yanka wuya da ace wanine ya fada da tuni anji kansu

Sarkin wakar da bakinsa ya bayyana haka inda yace a duk cikin kannywood da jaruma fata kawai ya taba soyayya wannan jarumar kuwa itace jaruma Hadiza Aliyu Gabon Wanda itama a yanzu ta zama babba acikin kannywood tana da tarun kudi

Sarkin waka da ake masa kallon wanda baya son son mu’amala da yan kannywood musamman madai mata tunda kullum yar tsama suke tare daga fadan yau sai fadan gobe wanda hakan yasan ake masa kallon Kamar baya tare dasu

Yanzu dai mutane sun gamsu cewa Sarkin waka shima ya dana soyayya da wata jaruma acikin kannywood wanda daman ana ganin abune me wuya ka samu wani jarumi ko mawaki da bai taba soyayya da wata jaruma ba

Naziru Sarkin waka ya fada da bakinsa wanda a kayi wata hira dashi a gidan talabijin na BBC Hausa wanda ya shida musu hakan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button