Latest Hausa Novels

Halaye 10 Da Ke Tsufar Da Mutum Da Wuri

Halaye 10 Da Ke Tsufar Da Mutum Da Wuri

Duk da cewa tsufa wani abu ne da babu wanda zai iya gujewa, za a fuskanci cewa wasu na tsufa da wuri fiye da wasu.Akwai wasu halaye da mutane ke yi da ke haifar da hakan, kuma kowannen su binciken kimiyya ya tabbatar da haka.Ga guda 10 a cikin su:

・ Shan taba sigari

・ Riko ko kuma Rike mutane a zuciya da kin yafiya

・ Shan giya

・ Yawan shiga rana

・ Rashin isasshen barci

・ Cin kayan zaki

・ Yawan gajiya

・ Rashin kula da fata yadda ya kamata

・ Yawan zama guri daya

・ Cin abinci wadanda ba sa gina jiki

・ Da fatan za a kiyaye domin a ci moriyar yarinta yadda ya kamata.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button