Islamic Chemist
Hanyoyin gamsar da juna ba tare da shan magani ba

Wannan wani bayanin ne me saukin hadi kuma duka kayan haɗin nada sauki, daga bakin malaminmu, Sheikh Dr Abdulwahab Abubakar Gwani Bauchi Hafizahullah
duk me fama da rauni ko Ƙankamncewar Azzakari to yayi wannan hadin zaiyi dodiya sosan gaske