Videos

Har abada bazamu Daina maulidi ba : Mahawara tayi zafi kan maulidi

Duk da yawan Cece kuce da Akeui kan maulidi Hakan Bai Hana dunbun Al ummar musulmi fitowa ba don ganin sun nuna farin cikin su da wannan Rana da aka haifi fiyayyen halitta Annabi Muhammad s a w

Maulidi dai na cigaba da samun caccaka musamman a gurin halul sunnan Wanda suke ganin cewa babu Kai yin mailidin la’akari da cewa sahabban Annabi Muhammad s a w basuyi maulidi ba

Sahabban Annabi Muhammad s a w dai suna nuna farin cikin su ne ya hanyar daga ance watan haihuwar ya zo zasu fara yin azumi don nunawa Allah taala farin cikin su daya turo da fiyayyen halitta ga Al ummar mu

Duk da cewa mutane da dama nayin maulidi ne don nuna farin cikin su da haihuwar mango Allah wannan yasa wasu malaman izalar ke ganin cewa idan aka tsarkake niyar toh Babau shakka Allah zai basu Lada

Sai dai Kuma wasu abubuwan da mata da matasa ke Yi agurin maulidin yana daga hankalin Al umma musulmi ganin yadda gurin ya zama wata kafa ta barna

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button