Videos

har suyar awara nayi a obajana cewa murja kunya Yar TikTok

Shahararriyar Yar TikTok din Nan murja Ibrahim kunya ta bayyana wasu masu zagin ta kan cewa Bata iya ko Mai ba sai rashin kunya a kafar TikTok

Datake martani kan wannan Abu jarumar Kuma shahararriyar a bangaren TikTok din ta bayyana cewa har suyar awata tayi a obajana tayi

Murja Ibrahim kunya dai tayi kaurin suna a TikTok musamman bangaren shiga abun da babu ruwan ta Wanda Hakan ke sa mutane da dama caccakar ta

Murja dai a yanzu tana daya daga cikin Wanda ke tashe a arewacin Nigeria musamman wajen iya janyo hankali Al umma da bidiyoyi ta masu nishadantar

Duk da cewa murja Ibrahim kunya dai na daya daga cikin mata Wanda Ake ganin suna bata tarbiyya malam bahaushe ganin yadda take saka wasu kaya irin na turai masu fito da shurar mace ko

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button