Nishadi

Har yau ba’a sake ganin Rarara tare da tunubu tun bayan da ya diro jihar Kano , shin kunsan me yake faruwa kuwa ?

Har Yanzu ko motsin rarara ba a jiba a Kano tun bayan da tunubu ya ziyarci ganduje

Tunubu dai ya diro jihar Kano a yammacin alhamis Wanda Ake sa ran dauda kahuto rarara na daya daga cikin Wanda ka iya zuwa ya karbe sa a filin sauka da tashin girjin sama

Sai dai Kuma kasancewar Alaqa tayi tsami tsakanin Rarara da Kuma lamba dayan jihar kano watoh gomnan ganduje Hakan ya janyo Cece kucen rashin ganin rarara tare da tunubu

Rashin ganin rarara a tare da tunubu ya janyo Cece kuce irin na siyasa Wanda Ake ganin cewa maganar ganduje na daf da tabbata na cewa zai rabashi da tunubu

Rarara Wanda ke fuskantar barazanar daga ganduje ta bangarori da dama har yanzu ba’a ganshi tare da Mai gidan sa ba wato tunubu tun bayan da tunubu ya diro jihar Kano

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button