NEWS

Hasbunallahu; innalillahi wa’inna’ilahiraji’un ; ALLAH akbar ,babu shakka ya kamal Aboki ya samu kyakkyawar sheda

Tun bayan da Allah subhanahu wata’ala ya dauki ran fitaccen jarumin barkonci kamal Aboki,al umma ke cigaba da tuna halayen

 

 

Innalillahi wa’inna’ilahiraji’un, Allah yayiwa kamal Aboki shahararre kuma fitaccen jarumin wasan barkonci a arewacin najeriya

 

 

 

Kamal Aboki dai ya rasu ne a wani mummunan hatsari mota da ya ritsa dashi a kan hanyar sa ta zuwa Kano daga Maiduguri

 

 

 

 

Kamal Aboki dai ya kasance masoyi ne ga Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama wanda hakan ke sanya mutune son shi

 

 

Haka zalika kamal Aboki ya kasance mai yawan tunawa da ranar kiyawa wato duk lokacin da yayi shiru roh babu shakka yana tunanin lahira ne

 

 

Ko a wani bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta bayan rasuwar sa ya nuna daya daga cikin halayen sa mai kyau na tunawa da lahira duk da kasancewa anyi bidiyon nadan barkonci

 

 

Muna addu’ar Allah Ubangijin ya jaddada rahama a kabarin sa ya aljanna Firdausi ce makoma

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button