Nishadi

Hassada karara : Aisha izzar so ta koka kan yawaitar masoya da murja take samu a shafukan ta

Hassada ta motsa Aisha izzar so ta caccaki murja saboda ta gita masoya a fadin TikTok dama sauran kafafen sada zumunta

A wani fefan bidiyo da ta wallafa jarumar kannywood Aisha izzar yta fito karara ta bayyana abunda ke cikin ranta inda ta caccaki murja kunya kna finta masoua da Taga murja tayi

Duk da ance kishi kumallan mata sai dai wannan Abu da jarumar takeyi ya janyo mata Cece kuce a kafafen sada zumunta inda Al umma da dama sukeyiwa jarumar chaa akan ta

Jarumar dai a wani fefan bidiyo data wallafa a shafinta na TikTok ta caccaki murja kunya saboda irin followers datake samu Wanda ya wuce na Aisha izzar so din

Wannan yasa jarumar fitowa karara don ta nuna rashin Jin dadin ta game da wannan masoya da murja ke samu , wannan ya biyo bayan tsamin alakanda Ake cigaba da samu tsakanin manyan jaruman biyu Wanda idan maku manta ba mun taba kawo mu yadda suakyi musayar yawu tsakanin su a kwanakin baya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button