Nishadi

Hauka maganin ka Allah ; rikicin murja kunya da yan unguwar su

Sabon fefan bidiyon murja kunya wanda ta saki a YouTube channel din tana cigaba da jan hankali mutane

 

 

Bidiyon dai an yi shi ne aka yadda yan unguwar su ke son haukata ta lamarin da ya sanya tashin hankali hadi da tayar da tarzoma a cikin unguwar tasu

 

 

 

 

Mutane kunya dai fitacciyar jarumai ce kuma yar Tiktok a nan jihar Kano wanda ta zama lamba daya a jihar ta Kano wajen nishadintar da masoyan ta da bidiyoyin ta wanda take yi

 

 

Wasu daga cikin bidiyoyin nata da dama dai sun kasance hadasu ake ba kamar yadda mutane da dama suke dauka ba na cewa da gaske akayi su

 

 

Mutane da dama dai na matukar son bidiyoyin ta la’akari da yadda ake matukar bawa mutane nishadi a cikin bidiyo ta

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button