LABARAI/NEWS

Hira da iyayen Hanifa bayan yankewa Abdulmalik hukuncin kisa ta hanyar Rataya.

Hira da iyayen Hanifa bayan yankewa Abdulmalik hukuncin kisa ta hanyar Rataya.

Iyayen Hanifa sun misalta yadda suke ji bayan ganin an yankewa Abdulmalik hukuncin kisa ta hanyar Rataya.Gidan jaridar BBC Hausa sun sami damar tattaunawa tare da iyayen yarinyar Hanifa.

MAhaifan yarinyar sunyi wata magana wacce ta bawa kowa mamaki dangane da hukuncin da aka yanke.Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa:

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon a nan ƙasa 👇👇

.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button