NEWS

Hisba ta kama wani matashi akan wakar iskancin nan ta “dai-dai ta nan”

Hukumar hisba ya ta kama wani matashi sakamakon wakar batsar nan da take cigaba da yawo a shafukan sada zumunta

 

 

Wakar wacce a yan kwanaki nan ke cigaba da janyo cece ku ce musamman a shafukan sada zuman wato dai-dai ta nan ta janyo wa matashin shiga hannun hukumar hisba

 

 

Wannan kamu da hukumar hisba tayi ya biyo bayan fara kamun da aka yiwa wasu matan Tiktok wanda suke rawar wannan wakar tare da wallafa wa a shafukan

 

 

 

 

Kafar Tiktok dai na cigaba da jan hankali mutane da malamai wanda hakan ya sanya malamai da dama yin wa’azi kan wanna kafa biyo bayan yadda ta zama wani hanyar lalacewa ya’yan hausawa musamman mata

 

 

Duk da kiran da malamai suke yin kan wanna kafa hakan bai sanya wasu iyaye fara kula da ya’yan su ba musamman mata suna da yadda suke kokarin zama kafuwan gida

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button