Hotuna wani pastor yana tashi sama ya janyo Cece muce

An dai sha mamaki lokacin da aka hango wani pasto yana tashi sama a cikin wata coci lamarin da ya sanya mutane gurin shiga wani hali
Postor din wanda ya matukar bawa mutane grurin mamaki lokacin da yake addu’a a ranar Lahadi
Hotunan pasto din dai na cigaba da janyo cece kuce mai zafin gaske a kafafen sada zumunta lamarin da ya ke haifar da maganganu kala kala
Wasu dama na kallon wanna buy da pasto din yayi a matsayin rufa ido ko kuma raunin hankali a wani bangare duba da yadda jikin sa ke daure da wani farin yadi
Wanna dai ba shine karon farko da ke hango hotunan pasto makamancin irin wanna ba ,duk dai don su tabbatar wa da mabiyan su malamai ne
Sai dai dayawa daga cikin mutane sun san gaskiyar cewa mutuna baya iya tashi sama sai dai kuma idan tsari yayi