Videos

Hotunan jaruma Amal umar da yan uwanta da kuma iyayenta

Hotunan jaruma Amal umar da yan uwanta da kuma iyayenta

Wa’yannan hotunan sun basu kuma sun dauki hankali harma da jawo magana a wajen mutane domin yadde ake yiwa jarumar kallon karamar yarinya ganin yadda aka ganta tare dan yan uwanta kuma ta mahaifi da mahaifiya a wanda hakan na karamin karawa mutane kaunar yarinyar yayiba

Wasu kuma Sai Suratu suke saboda wai daman yarinyar a gaban iyayenta take amma suka barta suna film sai dai daman Hausawa na cewa fahimta fuska abinda wani yakewa kallon na daban tofa wani ba haka yake masa kallon ba

Da yawa mutane sun ɗauki sana’ar film a Matsayin wata mummunar sana’ar wacce babu wanda yake yinta sai bata gari wanda kuma hakan na karamin kuskure bane tare da rashin fahimta domin harkar film a kasashen da suka ci gaba sai babba wanda ya shahara shine yake wannan sana’ar

Sai dai duk da anata fadar wata magana babu wanda ya taba inkari akan tarbiyyar wannan jarumi dokin tana daga cikin masu hankali da kuma tarbiyya wa’yanda basu cika abin kunya ba Acikin wannan masana’antar ta kannywood

Acikin hotunan harta yayannita da kuma kannata wanda hakan yasa ake mata kallon yarin jagab saboda da ganin kannan da suke Binta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button