Nishadi

Hotunan kafin auren sahabi na cikin Shirin kwana casain ya dauki hankali

Hotunan kafin auren sahabi na cikin Shirin kwana casain wadda zai aura mace ta biyu da zai Kara

Fitaccen jarumin kannywood din dai zai Kara aure a Yan kwanakin Nan masu zuwa wadda hotunan sa tuni suka karade shafukan sada zumunta

Sahabi Wanda ya fito a cikin Shirin kwana casain a matsayin Dan jarida Mai gaskiya a cikin Shirin na daf da Kara aure da tsaleliyar amarya sa wadda bai bayyana sunan ta ba

Hotunan nasa dai ya matukar dauki hankalin mutane janin yaddda aka dauki hotunan cikin nishadi da Kuma son junan su

Wani Abu da ya Kara burge mutane shine yadda jarumin ya Yi aure a film gashi Kuma a gaske ma ya Kara mata ta biyu

Jarumin dai ta cigaba da samun Sako daga Al umma da dama Wanda Ake ta tayashi murnar Kara aure da zai Yi , Muna adduar Allah ya Bada zaman lapiya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button