Latest Hausa Novels
Hotunan Shigar wani bafade ta dauki hankulan dimbin mutane a Gombe, me suna Abin Al’ajabi
Hotunan Shigar wani bafade ta dauki hankulan dimbin mutane a Gombe
Shigar wani bafade ta dauki hankulan dimbin mutane…
A hawan sallar da aka gabatar a Gombe, wani bafade mai abin al’ajabi yayi wata shiga mai abin mamaki.
Anyi ittifakin wannan shigar ita ce tafi daukar hankalin mutane a Nigeria a dukkan hawan sallar da akai a bana.







