Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC ta bankado gidajen Akanta Janar na tarayya, Ahmad Idrs, guda goma sha bakwai (17).

Punch ta ruwaito cewa wani jami’in EFCC wanda ya bukaci a sakaye sunansa yace Idris ya mallaki gidaje a Kano, Lagos, Abuja, Dubai da London
Ya kara da cewa an gani Ahmad Idris ya yi amfani da wasu makusantarsa wajen sayen wadannan dukiyoyi.
Jami’n yace ga dukkan alamu, ya mallakai wadannan dukiyoyin ne yayinda yake Ofis amma bai ayyana cikin takardar hukumar ladabtar da ma’aikata ba kamar yadda doka ta tanada.
Yace: “Kimanin gidaje 17 a Kano, Lagos, Abuja, Dubai da London aka bankado mallakinsa. A Abuja, wasu gidajen na manyan rukunin gidaje.”
DA DUMI-DUMI: Bayan wawure Biliyan 80, EFCC ta gano gidaje 17 a birnin Landan mallakar Akanta Janar