LABARAI/NEWS

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta wanke matar da ta auri saurayin ‘yarta

 

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta wanke matar da ta auri saurayin ‘yarta

 

Hukumar Hisbah ta Kano ta ce Malama Khadija, matar da ta saki mijinta domin ta auri mai neman ‘yarta ba ta keta dokar addinin Musulunci kan aure ba

 

Khadija ta kasance cikin rudani da cece ku ce tun lokacin da ta daura aure da saurayin diyarta.
Tuni dai hukumar Hisbah ta jihar ta bayyana cewa, tana gudanar da bincike kan lamarin

 

 

 

hukumar ta bayyana sakamakon ta ne a wata sanarwa da mai magana da yawun ta ya fitar a ranar Talata domin tabbatar da bata ketare doka ba

 

Hisbah ta ce sabanin ikirari Khadija ta cika sharuddan da ake bukata a Musulunci na auren mai neman yar ta Da yake gabatar da rahoton shugaban kwamitin da ke zama mataimakin kwamanda mai kula da ayyukan hukumar ya ce tawagarsa ta gano cewa an daura auren yadda ya dace kuma ya cika dukkan sharrudan da suka dace

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button