Hukuncin Shan maganin karin girman nono da kuma duwawu da mata suke amfani da shi a mahangar addini

Hukuncin Shan maganin karin girman nono da kuma duwawu da mata suke amfani da shi a mahangar addini
malam Aminu Daurawa yayi karin Haske a kan maganin mata da suke sha a wasu lokuta a matsayin karin girman nono ko kuma duwawu da kuma sauran abubuwan da mata ke yi a lokutan aure
a wanna zamanin kowa ya Sani mata yanzu nasa Iya hakuri da yadda Allah yayi masu halittar su sai suje suna shan magani domin wasu sassa daga jikin su ya sauka kamar mama da kuma mazaunai
wanna abu da mata suke yi ba abu ne me kyau ba babu laifi su rinka cin abubuwan da ke kyara jiki da kuma abun sha masu Gina jiki da karin ni’ima duk wanna ba laifi amma abubuwan da mata ke yi yanzu babu kyau
wasu matan bayan sun yi wanna maganin sun sauya halittar su a Kwai lokacin da fah wanna ganin ke Dena aiki kuma zasu dawo kamar yadda suke a baya kinga kuwa abu bai yi dadi ba amma idan kina cin abu me Gina jiki baza ki taba sauka ba wanna shawara ce