ylliX - Online Advertising Network ICPC ta rufe jami'oin da kwalejojin fasaha sama da 65 na bogi a Nigeria - AMINCI HAUSA TV
NEWS

ICPC ta rufe jami’oin da kwalejojin fasaha sama da 65 na bogi a Nigeria

Hukumar ICPC ta rufe jami’oin da kwalejojin fasaha sama da guda sittin da biyar 65 a fadin Nigeria bisa zargin su da ma ban ban ta laifukan

Hukumar dai ta ICPC ta kulle makarantun ne na GABA da sakandare bisa ma ban bantan zarguna da Ake yiwa jami’oin da Kuma kolejojin

A wani rahotoh da kafar BBC Hausa ta fitar ya nuna yadda hukumar ta killed makarantu inda ta ce dole a gudanar da buncike Mai tsauri kan makarantun

An Dade ana zargin makarantu gabA da sakandare da cin hanci da rasha wa musamman jami’oin ganin yadda dalibainke bawa hukumomin wasu makarantu don su cin jarabawar su.

Haka Kuma wasu daga cikin malaman jami’oin dai hallao na amfani da mukamin su ko Kuma matsayin su wajen tilas tawa wasu dalibai yin ba dai dai ba don su cimma bukatun su

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button