Islamic Chemist

Idan Kanason Karin Maniyyi A Lokacin Jima’i To Kayi Wannan Hadin.

Idan Kanason Karin Maniyyi A Lokacin Jima’i To Kayi Wannan Hadin.

Idan Kana So Karin Bayani Akan Ruwan Maniyyi A Lokacin Jima’i Kayi Wannan Hadin.

Kamar yadda kuka sani madari da dabino na da matukar amfanin ta fanni kala kala da kuma kare dan adam daga kamuwa daga cututtuka kala kala.

Ta yadda zaka hada wannan magani shine idan ka hada dabino da madara waje daya, sai nika sinadarin dukka a waje daya.

Za’a nemi dabino mai laushi misali rabin karamin gwangwamin madara, sai a cire kwallan dabinon a zuba ruwan zafi a karamin cup sai a bari ya kwana a ciki

Saida da safe a tace ruwan a fasa.

gwangwanmin madara peak a gauraya rabin sa da ruwan dabino, kada a yawaita ruwan madarar yafi ruwan dabinon yawa kuma kada a dadaita yawansu, concentration din zai yi yawa ,kada a saka sugar kada a saka zuma.

Mai ciwan sugar kada ya sha da yawa wannan saide ya sha kadan.

Sannan kuma saiku kasance damu domin kawu muku sauran amfanin da wannan hadin take dashi a jikin dan adam sannan muna da bukatar da ka danna alamar kararawar sanarwa domin samun shirya shiryanmu a koda yaushe.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button