Islamic Chemist

Idan Zaka Yawaita Amfani Da Wadannan Nau’in Abinci Gabanka Zai Kara Tsawo, Kauri Da Karfi

Idan Zaka Yawaita Amfani Da Wadannan Nau’in Abinci Gabanka Zai Kara Tsawo, Kauri Da Karfi:

SHARE 🥜🧅🧄

Akwai ci makan da suke kashe gaban namiji ko su rage masa karfi.

Akwai kuma abincin da idan namiji yana yawan amfani dasu zai karawa gabansa lafiya sosai kamar yadda masana suka tabbatar.

Ga wasu nau’in abincin da suke karawa maza lafiyan azzakarin sa.

1: Tafarnuwa🧄: Masana sunce yana karawa namiji yawan maniyi, sannan yana tura jini yayi gudana zuwa gaban namiji yadda ake bukata.

Bayaga yana maganin hawan jini. Haka nan tafarwanuwa yana sa sha’awa na Jima’i da kuma sa gaban namiji yayi karfi.

Don haka duk mai bukatar lafiyan gabansa ya yawaita amfani da tafarwanuwa.

2: Albasa:🧅 Shima albasa kaman dai tafarnuwa yake. Yawan amfani dashi yana karawa namiji karfi da sha’awa. Haka nan kuma yana wanke zuciyar mutum.

3: Kankana:🍉 Wannan kayan ruwan yanada alfanu da yawa a jikin Dan Adam. Sai dai Mafi alfanu ga maza shine yana saurin motsa namiji idan yana yawan Sha.
Yana kuma tura jini zuwa al’uran namiji cikin sauki.

4: Ayaba🍌: Cin sa yana da alfanu a duk kullum idan da hali.

Domin Ayaba na dauki da sinadarin potassium.

Yana hana kamuwa da cutar kansa. Kana yana sa gaban namiji ya kara karfi saboda yadda yake tura jini a al’auran namiji.

5: Lemun Bawo🍊: Da yake yana dauke da sinadarin vitamin c ajikinsa. Lemun bawo yana kara gudanar jini a al’auran namiji yadda gaban namiji zai kara tsawo da kauri.

6: Bakin Alawa:🧈 Shine ake kira Black Chocolate. Manasa sun yi amanna cewa duk namijin dayayi amfani dashi mintuna 30 kamin saduwa da iyali gabansa bai addabeshi to yanada matsala ta musamman a jikinsa.

Don haka yawaita amfani da wannan alawar zai yawaita karawa namiji lafiyan gaba. Ana saidawa a super market da kuma shagunan sayar da magunguna.

Da fatan maza magidanta zasu kula da lafiyan gabansu:
🥜🧄🧅🥜🧄🧅🥜🧄🥜🧄🥜🧄

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button