Ikon Allah ku kalli Wata Ƙabilar yadda suke tasu al’adar Ƙabilar Dutsen Da Ke Ɓoye A Ƙasar Papua

Ikon Allah ku kalli Wata Ƙabilar yadda suke tasu al’adar Ƙabilar Dutsen Da Ke Ɓoye A Ƙasar Papua
Ƙabilar dutsen da ke ɓoye a ƙasar Papua inda mazauna ƙauyen suke yi wa kakanninsu hayaƙi kuma sun ajiye gawarwakinsu a cikin wani yanayi na kusan ɗaruruwan shekaru
An ɗauki hoton wannan basaraken na ƙabilar Dani ɗauke da gawar kakansa da aka yi wa hayaki aka ajiye
ya na riƙe da gawar kanan sa a ƙauyen Wogi da ke Wamena a yammacin Papua Ƙabilar ƴan asalin su na zama a wani yanki mai nisa na tsaunukan tsakiyar Papuan
Hotunan ban mamaki sun fito su na nuna wani basaraken ƙabila riƙe da gawar wani kakansa a wani ƙauye mai nisa na Indonesia
Ƙabilar Dani har yanzu mutane su na adana adadin Gawarwakin a matsayin alamar girmamawa mafi girma ga kakanninsu