Nishadi

In bake – An lalatawa Nana izzar so rayuwa a wakar iskanci harda damamman wando

An lalatawa Nana izzar so rayuwa a wakar iskanci da kuma damamman wanko

 

 

Nana izzar so ta kasance jaruma a cikin shirin nan mai dogon zango na izzar so wanda bakori tv suke haskawa a tashoshin da dama daga cikin harda YouTube channel din su

 

 

A wani salon ban mamaki da kuma abin al’ajabi an hango Nana izzar so cikin wata shiga wacce ta tayar da hankalin Al umma duk da kasancewar ta karamar yarinya ba kamar sauran jarumai ba

 

 

 

 

Shigar da matan kannywood musamman mata suke yi ke sanya al umma da dama tunanin cewa yan iska ne kawai a masana’antar ta kannywood

 

 

 

Shigar banza da matan ke yi ne dai yake haifar da abubuwa da dama musamman a arewacin najeriya wanda suke kallon su wanda hakan ke bata tarbiyya musamman ya’yan hausawa

 

 

Sai dai kuma jarumai da dama a masana’antar ta kannywood na ikirarin cewa su tarbiyya suke koyarwa a kannywood duk da irin shigar banza da mata da maza su ke yi

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button