ylliX - Online Advertising Network Ina bawa duk samarin da na kasa agun Neman auren amarya ta : sheike daurawa - AMINCI HAUSA TV
Daga Malaman mu

Ina bawa duk samarin da na kasa agun Neman auren amarya ta : sheike daurawa

Sheike Ibrahim daurawa ya fito ya bayyaana cewa duk Wanda ya kasa a wajen Neman auren sa tare da sabuwar amaryar sa da su Yi hakuri

Malamin a wani fefan bidiyo da ya wallafa ya bayyana cewa duk Wanda ya kasa a wajen Neman auren sa da suyi hakuri don yasa abunda ciwo

Malamin dai cikin barkonci ya bawa duk wasu samarin amaryar ta sa inda yace dama allora ce ita Mai Rabi ka dauka

Babban malamin dai a kwanakin baya Nan ne dai ya angonce da sabuwar amaryar sa lamarin da ya matukar burje mutanen

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button