Islamic Chemist

INFECTION GA MATA
( CIWON SANTI )
Menene Infection Kuma Yaya Yake Da Alamominshi?

Mostly Ciwon Infection Ko Kuma Ince Toilet Infection Yafi Tasiri Ga Mata Akan Maza, Amma Kuma Kowa Yana Iya Kamuwa Da Ciwon, Namiji Ko Kuma Mace, Babba Ko Kuma Yaro.
Ana Kiranshi Da Toilet Infection Kasantuwar Mafi Yawa A Toilet Akafi Daukarshi Sai Kuma Wajen Jima’i Ga Ma’aurata Ko Kuma Mazinata.

Bincike Na Masana Ya Nuna Duk Inda Kaga Mata Goma Lallai 8 Acikinsu Suna Da Cutar Infection

Shidai Infection Ko Toilet Infection Sexual Transimitted Diseases Ne, MACE Zata Iya Dauka Ga Namiji Haka Namiji Zai Iya Dauka a Jikin Mace.
Infection Yafi Tasiri Ga Mata Saboda Yanayin Halittarsu Ba Daya Bane.

Ciwon Infection Yana Da Illa Kamar HIV, Sai Dai Idan Aka Lazimci Magani In Shaa Allah Ana Warkewa Da Wuri.

Idan Daya Daga Cikin Ma’aurata Yana Da Ciwon Infection Dole Su Nemi Magani Tare Ko Kuma Dayan Ya Dauka Gurin Daya, Bisa Ganin Damar Allah

Matuqar Mace Taga Ruwa Sabanin Daya Daga Cikin Wadan Nan Akwai Alamar Infection Ne Ya Shigeta:

 1. Ruwa Milk And Thick In Colour, Ruwan Madara Ko Kuma Muce Ruwa Mai Kalar Madara
  Mai Kauri
 2. Ruwa Milk And Light In Colour Ruwan Madara Amma Marar Kauri Sosai
 3. Opeaque Colour Wato Ruwa Fari Kalar Ruwa, Wanda Yake Yana Fita Lokacin Jima’i
 4. Fari Mai Yauqi Kamar Kalar Kwai

Da Sauransu Dai.

Mafiya Yawan Lokaci Idan MACE Taga Farin Ruwa Yana Fita Daga Gabanta Mai Qarni Ko Kuma Wari Ko Kuma Akasin Hakan Babu Dalili Akawai Possibility Na Infection Ya Shigeta.

Daga Cikin Hanyoyin Da Ake Dauko Ciwon Sanyi ( Infection ) Sun Hada:

 1. Toilet/ Ban Daki Musamman Mai Qazanta
 2. Wajen Jima’i
 3. Shigar Aljani Yana Haifar Da Hakan
 4. Amfani Da Magunguna Na Matsi Barkai Ga Mata
 5. Amfani Da Undies/ Sharing Da Mai Ciwon
 6. Zama Babu Tsarki Bayan Daukewar Jini Ko Kuma Makamancin Hakan
 7. Yin Tsarki Na Bayan Gida Dana Fitsari Lokaci Daya

Da Sauransu Dai.

Infection Yana Haifar Da Matsaloli Kamar Haka:

 1. Rashin Gamsuwa Gurin Jima’i
 2. Jin Zaphi Yayin Jima’i
 3. Qai Qayin Gaba
 4. Kuraje Akan Farji Ko Kuma Cikin Farji
 5. Toshe Mahaifa
 6. Hana Haihuwa Da Daukar Ciki
 7. Warin Gaba
 8. Warin Baki
 9. Ciwon Baya
 10. Kasala
 11. Ciwon Mara
 12. Amai

Da Sauransu Dai.

Daga Cikin Hanyoyin Magance Ciwon Infection:

 1. Tsarki Da Sabulun ( Miski Na Dahara/ مسك الطهارة )
 2. Amfani Da Magani Akan Lokaci
 3. Nisantar Public Toilet Ko Kuma Ban Daki Marar Tsabta
 4. Zuba Ruwa Kafin Kayi Fitsari Ko Kuma Toilet
 5. Nisantar Amfani Da Sabulu Ko Maganin Matsi Harsai Kin Tabbatar Da Ingancinshi

Da Sauransu Dai.

Ciwo Ne Mai Matuqar Wuyar Sha’ani, Akwai Magunguna Kala Kala Babu Iyaka Na Infection, Amma Maganin IslamicMedicines Ne Kawai Yake Iya Kashe Cutar Idan An Jure Amfani Da Maganin, Sabanin Maganin Bature Dake Kwantar Da Ciwon Mostly.

Kuje Ku Nemi Magani Bayin Allah, Haqiqa Allah Bai Saukar Da Wata Cuta Ba Face Saida Ya Fara SaukarDa Maganinta.

Ina Roqon Allah Ya Qara Mana Lapia Mai Dorewa

Allah Ya Karemu Ya Nisantar Damu Amin.

Marasa Lafiya Na Gida Da Asibiti Allah Ya Basu Lapia.

@ Almatallawee ✍

Qarin Bayani Ko Tambaya Ta Comment Section Ko Kuma DM

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button