Islamic Chemist

AMFANIN BAWON KANKANA DON INGANTA ALAƘAR AURE

MAGANIN ISTIMNA’I DA INFECTION DA SAURAN AMFANIN DA BAWON KANKANA KE MANA

AMFANIN BAWON KANKANA:

RAGE KIBA.
TAIMAKAWA MAI CIKI
GYARAN JIKI.
GYARAN KODA.

KAYAN HADIN MAGANIN ISTIMNA’I:

BAWON KANKANA:
GARIN ZAITUN.
KIMBA.
RUWA LITA 2.
ZUMA.

za’a hada cikin ruwa da kayan hadin a dafa ya Kai 30 minutes yana shan wuta.

Sai a sauke idan ya huce sai a zuba Zuma cokali 4 Ana shan Kofi daya safe DA yamma.

HADIN MAGANIN INFECTION:

BAWON KANKANA.
GARIN HULBA.
KIMBA.
TAFARNUWA GUDA 1.
RUWA LITA 3.

sai a zuba cikin ruwa a dafa tsawon 30 minutes Ana shan Kofi daya safe DA yamma.

DUK SAI BAYAN 1 HOUR ZA’ACI ABINCI.

wannan hadin Mata da maza duk zasu iya sha.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button