Islamic Chemist

INGANTATTUN MAGUNGUNA A MUSULINCI

・INGANTATTUN MAGUNGUNA MUSULINCI・
❀ TOILET INFECTION MAZA & MATA ❀

BUDE KI GANI ABINDA ZAI MAGANCE MATSALAR KI
▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃
◈ KAIKAYIN GABA / INFECTION ◈

matan da take fama da infection na mahaifa, tana Iya samun:

☛ waken suya.
✜ aya.
◦ albasa.
✾ tafarnuwa.
➽ hulba.
☖ khutul Hindi.
⇛ta tafassa su tana sha. ×3 a wuni.

➜   Kuma zata dinga ⇎tafasa 

⇎ hulba.
⇎ tafarnuwa.
⇎ albasa.
Tana shiga ciki.
Yana taimakawa akan abinda ya shafi kaikayi mahaifa.

Babu laifi mace zata Iya samun:
❞albasa.
❞tafarnuwa.
❞hulba.
Ta tafasa su, ya zama ruwan shan ta, bisa na kurajen bakin mahaifa.
▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃
☆☆☆. TOILET INFECTION ☆☆☆

Ma’anar sa:- TOILET INFECTION wata cuta ce da take samun mace da namiji, cuta ce wadda take a cikin mace da kuma gaban ta. Cuta ce wadda wani zai iya daukar ta daga wani, za’a iya daukar ta idan wata tayi fitsari a daidai wani wuri kema sai kije kiyi, za kuma ki iya daukar ta ta hanyar sharing pants da wadda take dashi. Haka kuma ana iya daukar shi a yayin saduwa (sex), mace zata iya gogawa namiji haka namijin ma zai iya gogawa mace shi.

Idan na kasa mata kashi dari tou fa 95% suna da wannan cutar. Cuta ce mai matukar wahalar magani ga wanda basu san yanda zasu magance shiba.

Tambaya anan itace:- shin me yasa mutanen da basu san miye TOILET INFECTION ba? Me yasa babu shi a baya?
Nikam a gani na hakan ya faru ne a dalilin yawan inserting da matan mu na yanzu keyi, matan da basu san miye cushe-cushe a gaba ba, yanzu ne abun yayi yawa. Idan ma zakiyi inserting din sai kisan abunda zakiyi dashi.

Taya zaki mayar da vigina din ki tamkar wata bola? Duk abunda kikaga Dama ki zuba a ciki kuma kisa ran zaki zauna lafiya? Hakan ba mai yiwuwa bane a gani na.

*ABUBUWAN DA TOILET INFECTION YAKE HAIFARWA*

1- rashin gamsar wa a yayin jima’i
2-rashin haihuwa
3-rikicewar al’adah
4-soshe-soshen gaba a cikin mutane, har wasu su ringa k’yamar ki da abun hannun ki.

*ALAMOMIN TOILET INFECTION*

1-fitar farin ruwa
2-rikicewar al’adah
3-kaikayin gaba
4-gaba ya ringa yin zafi a yayin yin fitsari
5-jin tsirar gaba ba tare da dalili ba
6-yin fitsari guntu-guntu.

*HANYOYIN MAGANCE TOILET INFECTION*

1-Ki daina inserting ko wane irin magani a gaban ki, sai miski, duk wata kawa ko yar uwarki da zata baki wata shawara akan ki matsa wani abu yana karin ni’imah kar kiyi wallahi, ki bata shawara itama tayi kokarin dainawa.

2-ki ringa tsarki da warm water, (not too hot water dan kar ya sale ki…lol)

3-ki ringa inserting da miski a koda yaushe, yana warkar da wannan cutar sosai.

4-ki ringa shan maganin bature (tabs) sa

 *✿ ```KARIN KUGU ( HIPS )```✿

» man kanunfari
» man zaitun
» man hulba

Zaki hade su guri daya ki rinka shafawa idan za’a kwanta barci za su ciko.

      *❀ KARIN KIBA ❀*

ki samu Zuma mai kyau ki hada da man hulba waje guda. kullum a sha cokali 2 Duk 10m kafin cin abinci.

      *❀ RAGE KIBA ❀*

☆ habbatus-sauda 1 cokali
★ Zuma farar saka 1 “,”
☆ dakakkiyar tafarnuwa.
➢ ruwan zafi Rabin Kofi.

Sai a zuba a gauraya sosai a sha kafin a kwanta barci a sha kafin a yi Karin kumallo, sau biyu 2 a Rana .


      *●・RAGE TUMBI ・●*

✯ man habbatus-sauda
◦ man albasa.
❀ man jirjir
✿ man danya.

a zuba Zuma a ciki a rinka sha sau uku a Rana wannan hadin yana rage tumbi sosai.

*✿ HADIN SABULU GYARAN FATA ✿*

◇ bawon kwal
◇ gishiri.
◇ sabulu salo.
◇ garin lalle.

sai ki hada su waje daya ki rinka wanke jikinki da fuskarki dashi zata goge tayi sumul

     ✿ AMARCI ABIN ALFAHARI ❀

▾ gyaran gashin.
▾ ruwan nono.
▾ maganin ciwon nono.
•samun ni’ima.

Idan kina bukatar Nonowanki Su ceka, Suyi Laushi, Su koma Kamar na Budurwa.
Kisamu.

◦ Garin Hulba.
◦ Cukwi faranti 3.
◦ Farar Shinkafa .
◦ Garin alkama.
◦ Garin aya irin Bula bula din nan,

Sai ki Hadesu waje 1. ki Dakisu ki dinga Sha da Madara peak ko Kindirmo, sannan ki dinga gasasu da hulba Sai kuma ki shafesu da Man Halba, ki dinga saka Brzy Wadda ta Matseki.
◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦
KARIN HIPS (duwawu)

Idan kina Bukatar Hips Sannan kuma Mazaunan ki suyi Sutu sutu, Domin Hakan yana Kayatar da Maza.

⇚ Madarar Shanu
⇚ Zuma
⇚ Dan kalin Turawa
⇚ Coconba
⇚ Kayan Marmari.

ki samu dankalin turawa ki dafashi
ya dahu sosai, idan yasha iski Hadashi da Cocoban dinki sai ki Marka deshi, ki dinga Sha da madarar shanu da Zuma kadan, Zaki
Sha na tsawon wata 1. Sannan ki dinga yawan Shan Mayan Marmari.
◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦
GYARAN NONO (BREAST) KYANSU DA KINTSUWARSU
**
ki samu
➜ Albasa
➜ Zuma
➜ Garin Gero
➜ Madara Peak.

Ki Samu Albasa ki yankata sannan ki dafata har sai ruwan yayi baki, sai ki sauke ki Zuba Zuma ludayi daya da garin gero ludayi daya, sannan ki Zuba Madara Paek sai ki rika sha da dumi, kwana 19.
◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦
✿✿ MAGANIN KAIKAYIN GABA DA MATSI ✿✿

Ga wadda take fama da Matsalar Kaikayin Gaba Ko budewar Gaba ki nemi Hulba, Ganyan Magarya, da Gishiri a dafa sannan idan ya dan huce a xauna a ciki, at least 30 mint, sannan a debi wanda aka dafa a sa tsamiya ko Zuma a sha. Yana da Mutukar taseri Wajan Gyara Mace.
◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦
SANYI MAI SANYA FITAR FARIN RUWA DA KAIKAYI KO KURAJE (INFECTION)

“Yar Uwa idan kina Fama da Wannan Matsalar to ki nemi Hulba, Man Tafarnuwa Man shanu, “Ya”yan kabewa, a daka a hada a kwaba a dinga sakawa a cikin shayi ana sha ko a abinci.
◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦
☖* GYARAN NONO (BREAST)*☖

” Yan Uwa karkuji Ina ta Maganar Nono Nono.
Nono yana da Mutukar taka rawa wajan Sha’anin Zaman takewar Ma Aurata, Musamman a Wajan Me Gida, Domin Yana cikin abun da Ke jan Hankalin Da Namiji a Jikin Mace.

 1. Ki samu
  gero ☚alkama
  jar masara ☚farar shinkafa

Sai ki gyara ki hadasu, ki wanke ki shanyasu a rana su bushe, sai ki soya sama sama, sai ki juye ki kai nika gaba daya, sai ki dinga diban cikin cokali daya da rabi kina sha da nono koyoghurt mai kyau, zaki mamakin yadda zai canja.
◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦
2.ko kuma ki sami garin Hulba ki tafasa sai ki rinka gasa su, idan kin gama sai ki sami man Hulban ki shafa musu, wacce zatai yaye zata rika sha two weeks before and after tayi yayen.
◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦

 1. Idan kika samu garin Alkama sai ki samu ruwan Gyada ki kwaba, sai ki sheka ruwan zafi ko ki zuba cikin tukunya ki rika motsawa har ya dahu, a sauke a zuba madara da sugar a sha.
  ◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦
  4.zaki samu alkama ki wanke kisa kayan kamshi a markada idan ya kwanta sai ki tace ki dama, ki samu farar shinkafa na tuwo ki wanke ki shanya ya bushe, sai ki kai inji a nuko ko kidaka sai ki samu nono kisha kullum da safe kamin kici komai zaki iya sha da madara ko yoghurt.
  ◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦
 2. Ki samu garin Aya da Dabino kina sha da peak milk shima yana yi sosai.
  ◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦
  SHAWARA TA A GAREKU “YAN UWA NA MATA

“Yar Uwa Ina Baki Shawara kada Kiyi Wasa da Gyaran Nonowanki, da Jikinki Idan ki kayi Wasa Kina Kallo Oga Zai shigo miki da Yarinya Gida a Matsayin Kishiya. Sabo da kin bar naki Jikinki Ya Lalace.

Koda Yara Sun tsotsesu to kada kibari Martabar su ta Zube Ya koma kamar Silefas, Kuma duk Lokacin da Brzy dinki tayi Laushi, ta saki kiyi kokare ki Canza wata, kuda a cikin kudin Chefanan da ake Zubin adashi da shine, duk da ba duka Mata keda Wannan Dabi’arba.

Ban halatta miki Rage kudin Cefane ba amma dai idan har Me Gida bai sauke hakin Siya miki Kayan da zaki Gyara kinki da Shiba, to da kiyi amfani da kudin da kika rage ta wata Hanyar Ba laifi ki Gyara kanki dashi.

Ki Ma Budurwa kiyi kokari ki kiyaye duk wani Abu da zaisa Nonowanki su Zube Kafin Auranki, da bayan Auranki har Zuwa Haihuwar ki da bayan Haihuwar.

GYARA KANKI DAN JIN DADIN KI TARE DA ME GIDANKI

 1. Ruwan Abarba: Yana da kyau mace ta rinka markadawa tana tacewa tana sha da sugar ko zuma, wannan hadin yana karawa mata Ni’ima sosai da sosai.
 2. Rakke: Shama yana karawa mace ni’ima kuma yana da amfani matuka a jiki, domin Yana karawa Macce Ruwa.
 3. Aya: ita ma duk tafiyar su daya da rake, ayar anaso irin bula bulanan tana da matukar muhimmanci gurin mace tana da ni’ima sosai, kuma za’a iya samun kunun aya a hada shi da madarar peak ta ruwa.
 4. Zaitun: Man zaitun yana magunguna da yawa to anaso macce ta ringa shafashi ajikinta yana gyara fata da saka santsi jiki, hakama yanada kyau macce ta dinga shafawa a gabanta, yana saka laushi.
 5. Bawon bagaruwa: ita kuma wani sirri ne wanda idan mace na son ta zama kullum a tsuke ta dinga dafa bawon ta na shiga kamar yanda ake shiga ruwan dumi idan an haihu.
 6. Ga kuma wani hadi a nemi sasaken baure, kananfari, zuma, citta, mazarkwaila. Za ki tafasa sasaken baure ya dahu sosai sai ki daka kanumfari me yawa da citta yar kadan ki zuba akai, ki saka mazarkwailan da zuma amma zaki cire icen kafin ki zuba hadin, sai ki sauke ki dinga sha daidai kima idan ya huce, wannan hadin kadai ya ishi macce, ba sai ta wahalda kanta neman boka ko wani asiri tana raba kanta da Allah ba.
 7. A samu zogale a wanke shi a nika shi tare da dabino da kuma kwakwa sai a tace a saka zuma tare da madara sai a saka ya yi sanyi a rika sha bayan mangariba.
 8. Wannan hadin yana kara ruwa, Ruwan kwakwa ,Nikakken ridi, Garin dabino,Madara ta ruwa a hada su guri guda a dama miji zai sha mace ma zata sha, Yana karawa Oga Kuzari, kuma yanasa Nushadi.
 9. Ina mata masu fama da matsalar bushewar gaba? ki samu man ridi ki rinka zubawa cikin ruwan dumi ki zauna a ciki, sannan ki rika matsi da Albabunaj ko Hulba
  ◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦
  SAURIN KAWO MANIYI (RILESS) NEMI GADALIN MA AURATA

Duk Matar da tasan Me Gidanta bai iya Tabuka komai da yafara Aiki Sai ya fado, batare da ki kin samu biyan Bukatar kiba, Ga Magani, Wannan Gadalin baya bukatar kowanne Irin karin bayani kawai jeka ko wanne shagon islamic cemest kace abaka Gadalin ma Aurata kana siya sai kaduba jikin bangonsa kaga magungunanda yakeyiwa maza.
◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦
MAGANIN SAURIN KAWO MANIYI (RILESS)

“Yar Uwa ki temaki kanki ta Hanyar tema kawa Me Gidan Dan Samun Farin Cikin ki, kisa ya samu “ya”yan Bagaruwa ya dakasu ya rinka zuba garin a ruwa yana sha insha Allahu za asamu sauki.
🌏 www.srmonline.com 🌍

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button