Islamic Chemist

INGANTATTUN MAGUNGUNA

INGANTATTUN MAGUNGUNA


💦FAIDOJIN ALMISKI💧

Malamai suna ganin cewa almiski yana sanya
➽ haske fata
➽ karfi
➜ washe zuciya
➜ kwakwalwa
➽ yana gusar da mugun hali
➽ daci rai
➽ Yana warkar da bugun zuciya
➜ magani murya
➜ ciwon kai
➽ yana mosta sha’awa jima’i
➽ yana farfado da wanda ya suma
➽ yana ciwon mantuwa

      🍃 HADIN RIDI 🌿

Za a kasa kankana kashi uku, za’a dauki kashi daya daga cikin ukun, sai a hade su guri daya a zuba a cikin blander a markade, sai a zuba garin ridi a ciki ,a zuba madara da zuma ki zuba wa angoki cikin Kofi kisha ya sha..
Wanna hadin yana kara ni’ima, maniyyi yana hana karnin dake fitowa.

   ☄ HADIN KANUNFARI 🌾

karin ni’ima da matso sha’aw Kiji ka kanunfari shi kadai ki rinka sha ki kuma kama ruwa dashi (TSARKI) shi ma wani nau`in’ karin ni’ima ne (kanunfari) .

       🍯 HADIN ZUMA 🐝

Karin ni’ima da motso sha’awa Zaki sami zuma mai kyau ki zuba garin habbatussauda da man zaitun ki juye su guri daya sai a dinga sha babban cokali biyu da safe da kuma yamma.

        🌿 HADIN ZOGALE🌿

( xaburar da mace wajen sha’awa da karin juriya batare da gajiyawa ba)

🍃 danyen zogale
🥛 madara peak
🍯 zuma
🥓 kanunfari
Zaki gyara ganyen zogalenki ki wanke ki markada shi sai kitace ki zuba garin kanunfari ki zuba madara ta ruwa, da zuma ki rinka sha ,safe da yamma.

    🌻 HADIN FUREN ZOGALE🌻

Wannan hadin anso namiji yarinka amfani dashi domin karin ni’ima da kuzari asannan koda yaushe zai bukaci mace kusa dashi).

🍁 Huren zogale
🍂 Ya’yan zogale
🌿 Dabino
🌾 Cukwu
A shanya furen zogale da ya’yan zogale a cikin inuwa, sai a hada da dabino a daka a rinka sha da nono,ko madarar peak.
Wannan hadin yana saurin sauko ni’ima

       🛏 KARYA GADO 🛌

Wannan hadin shi ake cewa karya gado..
Zaki wanke farar shinkafarki,sai ki dan soya ta sama-sama ma’ana kada ta soyu kwarai, zaki tafasa ruwa saiki zuba gyadar daki soya kitace ta sai ki shanya idan kin yi dai-dai zaki ga bawon gyadar yana cirewa da kansa kafin ta bushe

Idan tayi sai ki murmusheta ki dake lukui sai ki daka cukwi da dabino, ki ya’yan zogale ki cire kwafar ki cire fatar ki shanya a cikin inuwa idan sun bushe ki hade su da dakakkiyar soyayya shinkafarki da gyadar daki dabino, sai ki rinka sha da madara peak

      🥝 HADIN GWADA 🥝

Wannan hadin shi ake cewa sa kishiya tagumi idan kuma ke daya ce tofa sai dai a ki rashi mutu ka taba.

🍉 kankana
🥝 gwanda
🥓 dabino
🍯 zuma
Za a samu kankana a gyaranta ajika dabino, sai a hade su GU daya a markade su a zuba zuma a ciki, a rinka sha

    🐫 HADIN NONO RAKUMI 🐪

Wannan kuma shi ake kira da hana mai gida hirar dare domin da zarar ya tuna dake tofa sai gida domin irin ni’ima da Allah yayi maku uwar gida.

🐪nonon rakuma
🌾ridi
Zaki iya hada nonon rakuma da garin ridi guri daya ki rinka sha, shi ma yana saukar da ni’ima.

      🍃HADIN BAGUWA 🌱

Wannan kuma hadin shi ake cewa
MAI DA TSOHUWA YARINYA
Domin yana sa gaban mace ya tsuke ya matar

Anan so a koda yaushe idan mijinki zai kusance ki ya kasance yaji ki a matse kike , ba a son lokacin da miji yazo zai shiga matarsa aji ya wuce sirrirf⭕ an fison ya shiga a hankali ,domin hakan anfi so mace ta rinka kula da kanta kada ta bar gabanta ya bude

🌿bagaruwa
🍁alif
🌰kanunfari
Zaki samu bagaruwa danya ki dan kona ta, sai ki matse ruwan dake jikinta, kiyi matsi dashi a gabanki, yasamu kamar tsayin (1h) sai ki sanya alif ya kasance shine a matsayi sabulun ki rinka wanke kowane lungu da sauko a cikin gabanki da ruwan dumi zaki amfani

Bayan kin gama saiki samu garwashi sai ki zuba kanunfari a ciki ki tsuguno akai idankin gama sai ki samu miski mai kyau shi ma kiyi matsi dashi

    🍋HADIN LEMON TSAMI🍋

Yana hana maniyyi mace karnin kuma yana karawa mace ni’ima sannan mijinki baya tunanin ko shayin tunkarararki

Lemo tsami Ki samu lemon tsami ki yanka shi zaki tanadi ruwan dumi, sai ki sanya wannan lemon ki rinka wanke kowane lungu da sako na cikin gabanki

Wanna hadin yana hana warin da ke fitowa gaban ya’mace yana matse kofar (farji) mace
Wanna hadin yakan sanya mace ta zama yar fata

       💦  HADIN MISKI. 💧

🌿 bagaruwa
🍃 alif
💦 Miski
Ki hade su wuri guda ki dafa, zaki zuba miski a ciki inda ya sha iska,sai ki rinka kama ruwa dashi

    🍃  HADIN NA MUSAMMAN. 🍁

💧 man tafarnuwa
💦 man zaitun
🍯 zuma
Ana hada su guri daya, sai ki rinka sawa a gabanki yana matse gaban mace

 🍃 MAI DA TSOHUWA YARINYA. 🌾

      HADIN YAYAN BAGARUWA

🍂 ya’yan bagaruwa ta makka
🌿 garin baure
Za’a soya ya’yan a hada garin baure adinga sha

       🍉HADIN KANKANA🍉

Wannan hadin yana gigita mai gida
🍉 kankana
A matse ruwanta, mace zata yi matsi da shi,idan ya samu kamar 10 m sai a wanke ,yana kara ni’ima sosai

      👙  Gyara nono. 👙

Kunun alkama da madara zaki yi shi sau biyu,a rana zaki yai hakan kafin sati biyu a yi yaye da kuma sati biyu bayan yaye.

      👙  Gyara nono 👙

Hulba za’a samu a tafasa ki rinka gasa nono da shi ,sai kuma a shafa man hulba.
✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button