Videos

Innaillahi 😭 Sheikh Gurumtum ya hadu da saharrin yan bindiga sun taresu Allah ya kyauta

Innaillahi 😭 Sheikh Gurumtum ya hadu da saharrin yan bindiga sun taresu Allah ya kyauta

Babban malamin addinin musulunci dake wannan kasar jiyane dai a hanyarsa ta komawa garin su yaso ya hadu da wannan mummunan tsautsayin wanda Allah cikin ikonsa suka kubuta wanda mutane suakji jimamin wanann abun saboda darajar malamin

Malamin yake hakika addu’a tanada rana inda yayi kira ga Musulmi kada su sake su zauna basa addu’a domin Allah yayi alƙawarin zai amsawa duk wani wanda ya kira shi domin yanda matukar jin kai

Malamin ya kara dacewa suna tafiya acikin mita kawai sai ji sukai cewa kowa ya sauko domin an tare hanya kuma yan bindiga ne ananne jikin kowa yayi sanyi inda suke ta fadawa Allah daya kiyaye su daga sharrin wannan mutanen

Yanzu haka dai wannan malamin yana gidansa cikin aminci babu wani abu daya sameshi kuma yana mika godiya ga yan uwa musulmi bisa wannan addu’ar da suka dinga yi masa harma dana wasu ƙasashe

Muma anamu bangaren muna mika sakon jaje da kuma addu’a ga malam Allah subhanahu wata’ala ya kiyaye gaba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button