Videos

Innalillahi 😭 kalli yadda mota yaja Dalibai sun kade Fatima an yanke mata kafa

Innalillahi 😭 kalli yadda mota yaja Dalibai sun kade Fatima an yanke mata kafa

Wannan masifa ina zata damu a kullum sai an fadakar da mutane amma kamar ba’a fadakarwa wannan abun yayi yawa kuma gwamnati ta saka doka amma abin har yanzu ya gagara adaina

Wasu dalibai yayinda suka gama karatu suna murna wanda suke wasa da mota abinda ake kira da stone wanda kuma hakan yasa suka kade wata tsaleliyar budurwa wanda suka sakata a bala’i

Tana cikin tafiya akan titi wa’yannan daliban sukazo suka kadeta wanda kuma hakan har yakai ga anyanke mata wannan wanne irin bala’i ne

Ysnzu dai kome aka yiwa wa’yannan daliban sun riga sun cuceta sai dai kawai Allah yabi mata hakkinta domin annan duniya dai sun riga sun gama da ita sai dai a lahira

Anyi kira ga gwanati da tayi gaggawar daukar mataki akan wa’yannan daliban domin karya wannan dokar ta yawaita yin gudu a hanya da kuma wuce Sa’a na gudu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button