NEWS

Innalillahi abunda ya faru da hanifa ya sake faru a jihar Kano

Abunda ya faru da hanifa ya sake faruwa da wani karamin yaro a jihar Kano shekara daya da faruwar na hanifa lamarin da yake cigaba da tayar da hankalin mutane

A shekarar da ta gabata ne dai muka kawo muku wani rahotoh Mai da ga hankali Wanda wani malamin makaranta yayi garkuwa da dalibar sa Yar shekaru 12 a duniya

Malamin Mai suna Abdul ya Yi garkuwa da hanifa ne Kuma ya kashe ta bayan da iyayen ta suka biya shi kudin fansa har naira dubu Dari biyar

Wannan Batu dai ya matukar daga hankalin Al umma musulmai duba da cewa malamin musulmi ne haka Kuma yarinbyar da ya kashe musulma Ce

Bayan da aka shafe sama da watanni ana shari’ar tasu dai Al Kali ya yankewa Mai laifin hukunci kisa ta hanyar rataya

Duk da irin wannan hukunci da aka dauka kan wannan mutumi Hakan Bai Hana wasu sake aikata makamancin wannan laifi ba inda mun sake samun wani labari. Yadda wasu suka aikata makamancin wannan Abu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button